Bayan Kiraye Kiraye Da Kuke Ga Manhajar Whatsapp, Yanzu Haka Ya Fito Da Wani Cigaba Alfijr ta rawaito bayan korafe korafenku da kiraye kiraye kan …
Tag: Business schools
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke Ikeja ta yanke wa mai rike da sarautar Baale da ke Shangisha a unguwar Magodo a Jihar …
Alfijr ta rawaito wani abin mamaki lokacin da aka gurfanar da wani mutum mai shekara 45, a gaban kotu bisa zarginsa da satar wayar dan …
Alfijr ta rawaito dubun matashi mai zamba a bakin ATM dake fadin jihar Kano ta cika Alfijr Labarai Wakilin Alfijr ya ci karo da wasu …
Alfijr ta rawaito Ƴan bindiga sun harbe wani Inyamiri ɗan kasuwa, mai suna Ifeanyi a unguwar Sabongari a Jihar Kano. Alfijr Labarai Lamarinya faru ne …
Alfijr ta rawaito mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci a jihar Zamfara. …
Alfijr ta rawaito kotun majistare da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, a ranar Juma’a, ta tasa keyar Farfesa Zainab Duke Abiola tare da …
Alfijr ta rawaito Hukumar yan sandan farin kaya, SSS ta kuɓutar da mutane 27 da ake yunkurin safararsu ta kuma miƙa su ga hannun jami’an …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Ma’aikatan Jiragen Sama da Injiniyoyi ta kasa (NAAPE) ta ce tana goyon bayan matakin da hukumomin kula da zirga-zirgar jiragen sama …
Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …
Alfijr ta rawaito Buhari ya nemi Tinubu ya dauko Margaret domin ta jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC mai mulki a yankin amma, ya ki …
Alfijr ta rawaito wasu gungun masana kimiya na kasar China sun ƙirƙiro wani takunkumin fuska, wanda zai iya gano mai ɗauke da ƙwayoyin cutar korona …
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar EFCC sun kama Hassan Babangida Hassan da laifin hada baki, damfarar aiki da kuma jabu. Alfijr Labarai Hukumar ta yi …
Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Alfijr ta rawaito tsohon ɗan wasan kwaikwayon nan Alhaji Umar Yahaya Malumfashi (Bankaura) ya bayyana cewa ya na buƙatar addu’a daga al’ummar Annabi saboda yanayin …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
A rana irin ta yau: Satumba 20, 1980 Hon. Labaran Tanko ya ragargaza Radio Kano, saboda bayar da sanarwar ƙarya ga Malam Aminu Kano. Alfijr …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr ta rawaito Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa kafin a kashe Ummita sai da ta kira shi ta sanar da shi cewa iyayenta …