Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 596 …
Tag: Flight scanners
Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …
Alfijr ta rawaito kamfanonin Sufurin jiragrn sama a Nigeria zasu tsayar da zirga zirgarsu daga ranar litinin Mai zuwa sakamakon yadda farashin man da suke …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …
Alfijr Alfijr ta rawaito alhazai daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali na tsaka mai wuya, saboda cinkoson …
Alfijr Ba za mu taba ci gaba da gudanar da harkokin addini cikin tashin hankali ba, dole mu budo hanyar warware matsalolin da muke ciki …
Alfijr Alfijr ta rawaito babban Ofishin kula da harkokin masallatan Harami a Saudiyya ya samar da na’urar mutummutumi da zai riƙa bada fatawa da Turanci …
Alfijr Kamar yadda ta saba a yau Asabar, 16 ga watan Afrilu 2022, Alfijr ta rawaito kungiyar hadinkai da zumunci KHZ Foundation, ta rabawa marayu …
Alfijr ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sami sahalewar hukumomin Najeriya domin ya bude banki, kamar yadda kamfanin ya sanar ranar Litinin. Kamfanin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kungiya mai zaman kanta a Kano mai suna Dahiru Dawaki Foundation ta nemarwa fursunoni 37 da ke da kananan laifuffuka …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani gini da bai kammala ba a Kano ya ruguje da tsakar dare a cikin birnin Kano, ya yi sanadin mutuwar …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana Kwankwaso ya sanar da …
Alfijr Alfijr ta rawaito kamfanin jrgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna a Najeriya Idan zaku tuna kwanaki kadan bayan harin da …
Alfijr ta rawaito Wlwasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar ka …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 577 / Siyarwa = 586 …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama yaron dan shekara 18, da ake zargi da kisan wata mata dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar Hisbah, ta kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da kuma Dutse jahar Jigawa, suna tsaka da aikata alfasha Kwamandan …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’a alkali Dokta Bello Khalid na Kotun Shari’ar Musulunci, ya bayar da umarnin tisa keyar matashin zuwa gudan gyaran hali …