Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano karkashin Gwamna, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta shirya Tsaf kuma ta kafa kwamiti domin karbar takardun neman …
Tag: Studio apartments
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 605 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kashe wani sabon ango tare da sace matarsa mai ciki a garin Jere da ke karamar hukumar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Alh Muhammad Abacha, ya samu nasarar lashe zaɓen Fidda gwani na gwamna a jam’iyyar PDP Kano. Barista Amina Garba, wadda ita …
Alfijr Alfijr ta rawaito Haj Asiya Balaraba Ganduje, na godewa Allah da irin yadda kungiyar SWAN ta zabo ta cikin dubban matan jihar kano, domin …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan-sandan jihar kano ta ce fashewar da ta auku a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke jihar a …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da a ke kyautata zaton ƴan haramtacciyar ƙungiyar IPOB ne sun cire kan wani ɗan majalisar dokokin Jihar …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
Alfijr ta rawaito Bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon Gari a birnin Kano. Wasu da abin ya faru a gabansu sun …
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 597 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce Kutunbawa su ne tushen arzikin Kano, saboda sai da suka shuka suka kafa sannan wasu …
Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Alfijr ta rawaito wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a unguwar Fagge dake birnin Kano a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya kammala shirin ficewa daga jam’iyyar APC …
Alfijr Alh Amadu Haruna Danzago ya maka Abdullahi Abbas , Ibrahim Sarina kara a kara a gaban kotu Shugaban ‘yan jam’iyyar APC na Kano, tsagin …
Alfijr ta rawaito kamfanonin Sufurin jiragrn sama a Nigeria zasu tsayar da zirga zirgarsu daga ranar litinin Mai zuwa sakamakon yadda farashin man da suke …
Alfijr ta rawaito Allah yayiwa Tahir Fadhlallah rasuwa. Tahir Fadhlallah shine shugaban Kwarori (Lebanese) mazauna Kano. Sjine mai otal din Tahir Guest Palace da sauran …
Alfijr Ba za mu taba ci gaba da gudanar da harkokin addini cikin tashin hankali ba, dole mu budo hanyar warware matsalolin da muke ciki …