Alfijr ta rawaito tsohon ɗan wasan kwaikwayon nan Alhaji Umar Yahaya Malumfashi (Bankaura) ya bayyana cewa ya na buƙatar addu’a daga al’ummar Annabi saboda yanayin …
Tag: Fitness equipment
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …
A rana irin ta yau: Satumba 20, 1980 Hon. Labaran Tanko ya ragargaza Radio Kano, saboda bayar da sanarwar ƙarya ga Malam Aminu Kano. Alfijr …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta kama wata mata dauke da yara tara a motar daukar kaya, daga karamar hukumar Danbatta da …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr ta rawaito Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa kafin a kashe Ummita sai da ta kira shi ta sanar da shi cewa iyayenta …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu a kisan Sadiq dan Kabiru Gaya, sanata …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta amince da biyan Naira miliyan 304 na alawus-alawus ga ma’aikata 287 na ɓangaren koyarwa na jami’ar Yusuf Maitama …
Alfijr ta rawaito wata mata ƴar kasuwa mai suna Monica Gambo, ta maka mijinta, Yakubu Gambo a gaban wata kotu da ke Nyanya Abuja, saboda …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da bayanan Saudiyya da bayanan sirri (SDAIA) da hadin guiwar Google Cloud, sun sanar da wani sabon haɗin gwiwa wanda …
Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani dattijo mai Shekaru 58, gaga kotun majistare mai lamba 61 dake zaman ta a unguwar …
Alfijr ta rawaito wata kotun magistrate da ke zamanta IKeja da ke birnin Ikko ta tsare wata mata mai suna Folake Adeleye mai shekaru 34 …
Kotun Majistare da ke zamanta garin Zaria unguwar Chediya, ta tasa keyar wani tsoho mai shekara 65 da kuma wani mai shekara 52 zuwa gidan …
Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …